Nasarawa (Nasarawa)

Nasarawa


Wuri
Map
 8°30′N 7°42′E / 8.5°N 7.7°E / 8.5; 7.7
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaNasarawa
Labarin ƙasa
Yawan fili 5,704 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Nasarawa local government (en) Fassara
Gangar majalisa Majalisar Dokokin jihar Nasarawa
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
barka da zuwa Nasarawa state

Nasarawa karamar hukuma ce a jihar Nasarawa, Najeriya. Hedkwatarta tana cikin garin Nasarawa, mai lamba 8°32'N 7°42'E, mai yawan jama'a 30,949 (ya zuwa 2016). Karamar hukumar tana da yanki 5,704 km2 da yawan jama'a 2 a ƙidayar 2006. Lambar gidan waya na yankin ita ce 962.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy